Shugaban Sojojin Najeriya
An tabbatar da rasuwar fararen hula 10 a harin da yan Boko Haram suka kai a daren ranar Talata a garin Damasak, hedkwatar karamar hukumar Mobbar na jihar Borno.
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe jami'in soja daya da dakarun sojoji 10 a jihar Benue a yayin da suka fita aiki kamar yadda rundunar Sojin Nigeria ta
'Yan bindiga sun kwace makamai masu yawa da zunzurutun kudi Naira miliyan 28 daga hannun wata ayarin motoccin sojoji da suka afka wa a jihar Benue, Vanguard ta
Air Marshal Oladayo Amao, babban hafsan sojojin sama, ya bayyana kwarin gwiwarsa cewa Sojojin saman Najeriya (NAF) za su fatattaki ‘yan ta’adda nan kusa kadan.
Dakarun Sojojin Nigeria na Lafiya Dole sun kashe yan ta'adda masu yawa sakamakon harin kwantar bauna da suka kai musu a garin Chibok, a jihar Borno, The Cable t
Rundunar sojojin Nigeria ta fitar da sunayen wadanda suka yi nasara samun shiga shirin bada horaswa na aikin soja na gajeren zango wato short service kwas na 47
Lucky Irabor, Babban Hafson Tsaron Nigeria ya ce fiye da yan Boko Haram 500 ne suke tsare a gidan gyaran hali tun bayan kaddamar ta shirin Safe Corridor, rahoto
Manyan hafsoshin sojojin Nigeria sun isa garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo, rahoton The Nation. Karkakashin jagorancin babban hafsan tsaro, Janar Leo Irhabo
"A filin daga, abubuwa da yawa na faruwa, sai dai ƴan Najeriya ba sa godewa. Sau uku ana kai min hari, a inda sai dai mu shige daji da ni da yarana, sannna mu
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari