Shugaban Sojojin Najeriya
Mutanen Zamfara sun bayyana takaicin halin da 'yan bindiga su ka jefa su. Sun fadi yadda aka sace sama da mutum 20 daga kauyen sannan sun ki karbar N3m na fansa.
Sabon hafsan rundunar sojin kasa ta Najeriya, Laftanar Janar Oluyede ya bayyana cewa ya bai wa shugaban ƙasa tabbacin matsalar tsaro za ta zama tarihi nan kusa.
Sabon hafsan sojojin kasa na Najeriya (COAS), Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya bayyana cewa lokaci kadan ya rage a kawo karshen 'yan ta'addan Lakurawa.
Bayan Majalisa ta tabbatar da naɗinsa, sabon hafsan rundunar sojin Njeriya, Laftanar Janar Oluyede ya kama aiki a hukumance yau Litinin, 9 ga Disamba.
Sojojin Najeriya, Nijar da Chadi sun fara sintirin bai daya da luguden wuta kan 'yan ta'addar Lakurawa domin murkushe su. Sojojin za su tsare iyakoki.
Tsohon gwamnan jihar Neja, Muazu Babangida Aliyu, ya yi magana kan masu kashe jami'an tsaro. Ya nuna cewa ya kamata ya yi a rika yi musu hukuncin kisa.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya (CDS), Janar Christoper Musa, ya bayyana cewa karfin sojoji kadai ya yi kadan wajen samar da tsaron kasa a Najeriya.
Yayin da ake ta yada rade-radin za a kafa sansanin sojojin Faransa a Najeriya, rundunar tsaro ta musanta labarin, ta fadi yarjejeniyar da Bola Tinubu ya yi.
Rundunar Sojan Sama ta Najeriya ta sayi jiragen Alpha Jet 12 daga Faransa. Jiragen Alpha Jets na da taimakawa ayyukan sojin saman wajen kai harin kusa
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari