Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta fitar da abubuwan da ta kama a watan Satumban 2025. An kama mutane da dama da bindigogi, miyagun kwayoyi da sauransu.
Masarautar Zazzau ta shirya gagarumin bikin nadin Sarautar Saudaunan Zazzau da aka ba tsohon mataimakin shugaban kasa, Muhammad Namadi Sambo a Kaduna.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya yi kira ga Najeriya da ta ba da fifiko ga bagaren masu zaman kansu don haɓaka tattalin arziki a wani taron UNGA a New York.
Sarki Sanusi II ya dura Amurka yayin da ake taron majalisar dinkin duniya na 80. Ya gana da Bill Gates da ministan tsaro, Badaru Abubakar da Yusuf Tuggar
A jiya Asabar 20 ga watan Satumbar 2025, Hakimin Shargalle a jihar Katsina, Hadi Sirika ya gana da Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero a fadarsa da ke jihar.
An san Sarki Muhammadu Sanusi II yana fadi albarkacin bakinsa da yake ganin shi ne abin da ya fi dacewa musamman game da abin da ya shafi Arewacin Najeriya.
Bayanan da muke samu yanzu sun tabbatar da cewa masarautar Kano ta tabbatar da rasuwar Sarkin Gabas, Hakimin Kabo, Alhaji Idris Muhammad Adamu DanKabo.
An kama wasu 'yan daba da suka yi shigar mata domin kai zafafan hare hare yankunan Kano da nufin kisan gilla. An kama su a unguwar Kurna da ke Kano.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya yi magana an yadda ake samun lalatattun shugabanni a Najeriya inda ya shawarci matasa su yi kokarin kwace mulki a kasar.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari