Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Kotun daukaka kara mai zama a a babban birnin tarayya Abuja ta tanadi hukunci kan korafe-korafe huɗu da aka shigar gabanta dangane da rikicin sarautar Kano.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya shawarci Iyaye da su kange ƴaƴansu daga shiga rigima yayin gudanar da zaben kananan hukumomi da za a yi a gobe Asabar.
Awanni bayan babbar kotun jiha ta sahalewa hukumar zabe mai zaman kanta ta Kano (KANSIEC) damar gudanar da zabe, hukumar ta ta shirya tsaf don gudanar da zaben.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II na daga cikin manyan bakin da suka halarci taron mika sandar girman ga sabon sarkin Karaye, Alhaji Muhammad Maharazu.
An rahoto cewa majalisar masarautar Kano ta amince da gabato da nadin Ciroman Kano da wasu hakimai bisa sahalewar Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II.
Mai martaba Ooni na Ife ya bayyana yadda aka fatattake shi a fadar mai martaba Oba na Iwo Abdulrasheed Akanbi. Ooni na Ife ya ce ba zai kara kai masa ziyara ba.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi kalaman yabo ga Sarkin Gaya, Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulkadir a yayin da ya ke mika masa sandar mulki a ranar Lahadi.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya kai ziyara ta farko fadar gwamnatin Jigawa. Sanusi II ya ce Kano da Jigawa duk abu daya ne. Sanusi II ya yabi ayyukan Umar Namadi
Kawun gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya samu babban mukami a masarautar Sarki Muhammadu Sanusi II, inda aka nada shi Danmakwayon Kano gaba daya, inji rahoto.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari