Sabon Farashin Man Fetur
Za ku ji cewa a jiya Laraba kotun kolu ta Najeriya ta gindaya wani umarni ga gwamnatin tarayya kan ta gaggauta fara shirye-shirye na bin diddiga da dawo da duk wata dukiya ta harajin man fetur da ta bace shekaru 18 da suka gabata.
NPA, tace daga ciki jiragen dankaro 35 da ake tsimayi, guda goma sha hudu daga cikinsu na dauke da tataccen man fetir ne, yayin da sauran guda ashirin da daya ke makare da danyen kifi, acca, kayan karafa, siga, manja, taki, man ga
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito gwamnatin tarayya ta hukumar kula da albarkatun man fetir, DPR, ta bada uamrnin bude sabbin rjiyoyin mai guda goma sha shida domin kara yawan adadin gangar danye man da Najeriya ke fitarwa da ganga dubu
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito duk da yake ba’a sanar da sunayen kamfanonin da suka samu nasara a hukumance ba, amma babban manajan sashin siyar da man fetir na hukukmar NNPC, Mele Kyari ya bayyana wasu daga cikin sharuddan da kamfan
Gwamnatin Shugaba Buhari ta kashe abin da ya haura Naira Tiriliyan guda wajen tallafin man fetur don haka ne wani babban Lauya ya taso Gwamnatin a gaba. Falana ya musanya rahoton NNPC don haka ya nemi ayi masa bayani.
Falana ya aika takardar sa ga karamin Ministan man fetur Dr. Ibe Kachikwu inda ya nemi ayi masa filla-fillar bayanin kudin da ake kashewa wajen tallafin fetur. Falana ya musanya rahoto da NNPC ta saki yana cewa akwai cuwa-cuwa.
Za ku ji cewa man fetur din da Najeriya ke hakowa a duk rana ya ragu sosai a watan Jiya. Idan ba ku manta ba a farkon shekarar nan Najeriya na hako abin da ya haura ganga miliyan 2.1 a duk rana ta Allah a wannan watan.
A wajen wani taro na karawa-juna sani Ibe Kachikwu ya bayyana cewa Najeriya na kashe sama da Tiriliyan 1 wajen tallafin man fetur a karkashin Gwamnatin Buhari inda Shugaban NNPC yace akwai yiwuwar a kara farashin man fetur.
NAIJ.co ta ruwaito duk da tsabar soyayyar da Talakawan Najeriya ke nuna ma shugaba Buhari, musamman ma Talakawan Arewa, hakan bai hana su lura da wasu fannoni guda uku da suka ce Buharin ya gaza akansu ba......
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari