Sabon Farashin Man Fetur
A yayin da gwamnatin tarayya take ta cukucukun shawo kan matsalar karanci da rashin wadatar man fetur a fadin kasar nan, kwamitin da shugaban kasa ya kafa domin gudanar da binciken diddigi wajen gano ainihin bakin zaren tare da ma
A cewar Baru, Akwai wadataccen man fetir a matatu da ma'adanan man fetir dake fadin kasar nan. "Muna da kimanin lita biliyan 1.9 na man fetir da zata iya wadata Najeriya da mai na tsawon kwanaki 53. Amma bayan fara yada jita-jitar
A yau ne ake bikin kirsimeti a duk fadin duniya, kuma Najeriya ma ta bi sahun ragowar kasashen duniya domin murnar zagayowar wannan rana. Saidai bikin na kirsim
A kokarin sa na ganin cewar karamar matsala bata zama babba ba, babban darektan kamfanin man fetur na kasa, Maikanti Baru, ya rugo daga kasar Ingila ya dawo Naj
Mun samu labari da dumi-dumi cewa Gwamnatin Shugaban Kasa Buhari ta rage farashin man fetur a Najeriya. An samu ragin N1 zuwa N2 a farashin man fetur din.
Da yake nasa jawabin, Shugaban Hukumar Mai ta Kasa NNPC, Maikanti Baru ya bayyana cewar sun yi wa aikin shiri na musamman wanda sun kawo na’o’iri da manyan kaya
Kamfanin main a Kasa watau NNPC ya fitar da jeringiyar sunayen Kamfunan da aka ba damar shigo da mai cikin Kasar nan wannan shekarar; AA Rano, Wale Tinubu...
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari