Sabon Farashin Man Fetur
Matasan Najeriya sun fara nuna goyon bayansu ga Dangote a kafar sada zumunta ta Twitter tun bayan da aka bayyana fara rikici tsakanin Dangote da wasu jami'ai.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya fitar da wata sanarwa inda ya bayyana karancin mai a halin yanzu yayin da gidajen mai suka daidaita farashin man.
Mai kamfanin BUA ya ce yanzu kam an samu saukin dala, don haka zai sauke farashin kayan kamfaninsa, musamman ma dai siminti da ya haura Naira 10000.
Bola Tinubu ya yi alkawarin talaka zai sarara idan ya karbi mulki. Matsin rayuwa da zargin ko-in-kula sun yi sanadiyyar da matasa za su hau titi su yi zanga-zanga.
Da alama Aliko Dangote ya yi gaskiya, zargin da ya yi kan ma'ikatan NNPCL zai iya tabbata. Najeriya ta na shigo da mai daga kasar Malta kamar yadda attajirin ya ce.
Domin yaki da masu satar danyen mai da kuma alkinta gidajen man kasar, gwamnatin tarayya ta ce ta kashe dala biliyan 1.5 (Naira tiriliyan 2.36) a cikin shekara 4.
Kungiyar direbobin tankar mai ta kasa wacce ke karkashin kungiyar ma'aikatan man fetur da iskar gas ta ce babu wani daga cikin mambobinta da zai shiga zanga-zanga.
Gwamnatin Legas ta bayyana fargabar masu zanga-zanga za su iya jawo tashe-tashen hankula da zai salwantar da rayuka da dukiyoyin mazauna cikinta.
Tsohuwar ministar ilimi, Oby Ezekwesili,ta yi kira ga Bola Ahmed Tinubu ya sa a yi bincike kan abubuwan da ke faruwa tsakanin NNPCL da matatar Ɗangote.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari