Sabon Farashin Man Fetur
Rahoton da OPEC ta fitar na watan Yuli ya nuna cewa matatar man Dangote na shirin zama karfen kafa ga masana'antar man Turai yayin da za ta girgiza duniya.
Mele Kyari, shugaban NNPC, ya ce kamfanin bai karya wata doka a mu’amalarsa da abokan hulda ba, don haka a daina alakanta su da zagon kasa na tattalin arziki.
Jama'a sun shiga dimuwa bayan wuta ta tashi a gidan man Mobil da ke jihar Legas a safiyar ranar Alhamis, inda hukumar kashe gobara su ka mai dauki
Gwamnatin Kano ta gayyaci kungiyar 'yan kasuwar jihar domin gano dalilin tsadar kayayyaki tun bayan fara zanga-zanga a ranar Alhamis, lamarin da ya sa jama'a kokawa.
Ministan kudin Najeriya Wale Edun ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kashe kudi har $600m duk wata kan tallafin man fetur kuma ba za a dawo da tallafin ba.
An ce wa'adin biyan wani bashi da Dangote ya karba zai cika karshen watan Agusta, saboda hakan ya fara shirin sayar da 12.75% na hannun jarin matatarsa.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya ce masu shigo da mai za su yi kokarin dakilewa tare da yin zagon kasa ga nasarorin da matatar Dangote ta samu.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta dawo da biyan tallafin man fetur da Shugaba Bola Tinubu ya cire a shekarar 2023.
Tun bayan jawabin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi ga 'yan kasar nan aka samu masu ganin rashin ingancin jawabin saboda kin duba koken 'yan kasa.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari