Sabon Farashin Man Fetur
Aliko Dangote ya yi jawabi yayin da matatar Dangote ta fara fitar da man fetur da aka tace a Najeriya. Ya ce man fetur zai wadata a gidajen man Najeriya.
Gwamnatin tarayya za ta gabatar da sabuwar dokar kara harajin VAT ga majalisar tarayya. Kwamitin shugaban kasa ne ya tsara daftarin karin harajin zuwa 10%.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu gidajen mai na kamfanin NNPCL sun kara kudin litar mai daga N568 zuwa N855 har N897 a wasu wuraren da aka tabbatar.
Rahotanni sun bayyana cewa kasar Birtaniya ce mafi tsadar man fetur a duniya inda ta ke sayar da lita kan N2973 yayin da Najeriya ke fama da wahalar karancin man.
Shugaban rukunin kamfanonin Ɗangote, Alhaji Aliko Ɗangote ya gabatar da sumfurin man fetur ɗin da matatarsata tace, ya ce man na ƴan Najeriya da Afirka
A wannan labarin gwamnatin tarayya ta musanta cewa ita ce ta umarci kamfanin mai na kasa (NNPCL) da ya kara kudin man fetur zuwa Naira 1000 zuwa sama.
Mutane da dama sun nuna farin cikinsu yayin da matatar man Aliko Dangote ta shirya samar da man fetur a fadin kasar domin saukakawa al'umma yayin da ake tsadar mai.
Wasu gungun ƴan Najeriya waɗanda galibi matasa ne sun gudanar da zanga zanga a Abuja kan ƙarancin man fetur da har yau aka gaza shawo kan shi a Najeriya.
Matatar mai ta Dangote ta shirya fara sayar da man fetur a kasuwa. Matatar da gwamnati na tsara yadda za a rika jigila tare da sayar da man fetur din a kasuwa.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari