Sabon Farashin Man Fetur
Yayin da ƴan Najeriya ke fama da yanayin rayuwa, dillalan mai sun tashi farashin man fetur kwanaki kaɗan bayan NNPCL ya ƙara tsadar lita a gidajen mansa a Najeriya.
Yan kwadago sun yi Allah wadai da karin kudin fetur da ake cigaba da samu a Najeriya. NLC ta ce gwamnatin tarayya na shirin hura wutar rikici a Najeriya.
Kungiyar dillalan man fetur ta IPMAN ta yi magana kan dalilin kasa fara jigilar man fetur daga matatar Dangote. Ta ce har yanzu suna kan tattaunawa ne.
Kungiyar dillalan man fetur na kasa (IPMAN) ta cika da mamakin ikirarin da matatar Dangote ta yi na cewa ta na fitar da fetur akalla ganga 650, 000 a kullum.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) ya sake kara farashin man fetur a Najeriya. A birnin tarayya Abuja litar mai ta koma N1,050 maimakon N1,030.
Alamu sun nuna cewa kasar Ghana na Shirin fara jigilar fetur daga matatar Dangote da ke jihar Legas zuwa kasar ta maimakon cigaba da dakonsa daga ketare.
Fadar shugaban ƙasa ta musanta raɗe-raɗen cewa shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kane-kane da kujerar ministan man fetur, Onanuga ya faɗi gaskiya.
Bayan kokawa da jama'ar kasar nan su ka yi kan karin farashin litar fetur zuwa sama da ₦1,000, sun fara daukar mataki tun da gwamnati ta yi biris da su.
Karamin ministan albarkatun man fetur (gas), Ekperipke Ekpo, ya bayyana kudurin Tinubu na fadada amfani da CNG, wanda ya bayyana a matsayin mafi aminci da araha.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari