Sabon Farashin Man Fetur
Kungiyar 'yan kasuwar man fetur ta MEMAN ta ce an samu saukin farashin man fetur daga N971 zuwa N970 a watan Disamba saboda saukin danyen mai a duniya.
Darajar Naira ta kai N1,670 kan dalar Amurka a kasuwar bayan fage, inda masu canji ke danganta hakan da ƙarancin daloli da hauhawar bukatarta a kasuwar.
Duba da halin kunci da aka sake shiga musamman a wannan lokaci na bukukuwan karshen shekara, Matatar man Aliko Dangote ta sake rage farashin mai.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Femi Adesina ya ce Muhammadu Buhari mutumin kirki ne, ya na gudun duk wani abu da zai kara jefa talaka cikin wahala.
Kasuwar fetur daga matatar Dangote ta na kara bunkasa. Mataimakin shugaban sashen man fetur da gas na Dangote, Devakumar Edwin ya tabbatar da haka.
Matatar man Dangote ta cimma yarjejeniyar fara fitar da man fetur zuwa kasar Kamaru. Fara fitar da man fetur din ya zama shi ne na farko daga matatar zuwa Kamaru.
Tsohon mataimakin shugaban PDP na ƙasa, Cif Bode George ya roki mai girma shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya rage farashin man fetur na watanni 2 kawai.
Bayan kifar ga gwamnatin Bashar Al' Assad a Siiya an an samu saukin farashin man fetur a duniya. 'An fara gyara wuraren man fetur bayan kifar da Assad.
Yarjejeniyar IPMAN da matatar Ɗangote ta fara aiki. Matatar ta fara sayarwa ƴan kasuwa fetur kai tsaye. Sai dai har yanzu ana sayen fetur ta hannun wani kamfanin.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari