
Sabon ango







Wata amarya ta fusata bayan ta gano babbar ƙawarta ta lallaɓa ta yi lalata da angonta anan gobe a ɗaura musu aure. Amaryar tace sam bada ita ba ta fasa auren.

Tunisiya - Wani ango ya rabu da amaryar sa ana tsakiyar bikin dauren aurensu bayan mahaifiyarsa ta dakatar da sha’anin saboda surukarta ba ta da kyan gani. Rah.

Wani babban abokin Ango a yankin Gaida dake karamar hukumar Kunbotso ya yi abun kunya, ya ɗauke babban kyautar da aka ba amarya ya ce sheɗan ne ya rinjaye shi.

Wata kyakkyawar Amarya ta tada kura yayinda ta baiwa Angonta kyautan sabon jirgin ruwan zamani 'yatch'. Wannan abu ya faru ne a birnin Miami dake kasar Amurka.

Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Bayelsa ya lakume rayukan iyaye da kuma yan uwan wani Ango yayin da suke kan hanyar komawa gida daga wurin aure.