Haduran mota a Najeriya
Hukumar kiyaye haɗurra FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane 19 daga cikinn 25 sakamakom haɗarin motar da ya rutsa su a kan titin Jebba a jihar Kwara.
Yadda wasu direbobin kasar nan ke awon gaba da wasu jami'an tsaro idan an tsare su a hanya ya fara ci wa rundunar 'yan sandan kasar nan tuwo a kwarya.
Ministan sufuri, Sanata Sai'du Ahmed Alkali ya kaddamar da tashar zamani mai suna Tashar Ibrahim Hassan Dankwambo a Gombe. Gwamna Inuwa Yahaya ya jagoranci bikin.
Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da motoci 150 da babura 500 domin rabawa ga jami'an tsaro dake yaki da ta'addanci a jihar wanda gwamna Uba Sani ya kaddamar.
A safiyar yau ne wata mota dauke da man fetur ta fadi kuma ta kama da wuta a yankin Ibafo/Aseese dake babban titin Lagos zuwa Ibadan, amma an shawo kan matsalar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabon shugaban hukumsr kiyaye hadura ta kasa (FRSC). ACM Shehu Mohammed ya samu sabon mukamin.
Rahotanni sun bayyana cewa wani direban wata babbar motar kamfan ya murkushe wani soja har lahira a madakatar mota ta Orile da ke Iganmu a Legas.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya rabawa 'yan mazabarsa tallafin motocin sufuri 107. An bayyana cewa za a biya kudin motocin a hankali.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta gwangwaje yan majalisar jihar da motocin kece raini guda 41. An sayi kowace Toyota Fortuner a kan ₦68m.
Haduran mota a Najeriya
Samu kari