Jihar Rivers
Gwamnan jihar Ribas, Sir Similayi Fubara ya jagoranci magoya bayansa sun fice daga jam'iyyar PDP zuwa APC, ya ce babu wata kariya da yake samu a PDP.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya gana da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a fadar Aso Rock Villa. Ganawar na zuwa ne bayan 'yan majalisa sun koma APC.
Gwamna Sim Fubara ya danganta dawowarsa ofis bayan rikicin watanni shida ga “babban tagomashin Shugaba Tinubu”, yana mai cewa gwamnati yanzu ta koma cikakken aiki.
Mambobi 16 na majalisar dokokin jihar Rivers sun fice daga jam'iyyar PDP zuwa APC, inda kakakin majalisa Martin Amaewhule ya jagoranci sauya shekar.
Gwamnan jihar Rivers, Sir Siminalayi Fubara ya kara samun sabani da 'yan majalisar jihar da ke yi wa Wike biyayya. Fubara ya musu martani kan daukar ma'aikata.
'Yan bindiga sun sace wasu dalibai biyar a jami'ar RSU da ke jihar Rivers. 'Yan ta'addan sun afka dakunan kwanan daliban ne sun sace su cikin dare.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Bayelsa, Timpre Sylva ya bayyana Mista maki a kan yadda hukumar EFCC ta bayyana shi da wanda ya yi badakala.
A labarin nan, za a ji Rotimi Amaechi, tsohon gwamnan jihar Ribas ya tabbatar da cewa akwai hanyoyin da za a iya amfani da su wajen magance rashin tsaron Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta karyata wani faifan bidiyo da ya bazu a kafofin sadarwa da ke cewa sojojin Amurka sun isa tsibirin Bonny da ke Jihar Rivers.
Jihar Rivers
Samu kari