Jihar Rivers
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa ba dole sai Gwamna Fubara ya nemi izininsa sannan zai iya sauya sheka daga PDP zuwa APC mai mu'ki ba.
Ministan Abuja Nyesom Wike ya gargaɗi masu son shiga APC cewa biyayya ga Tinubu ba tabbacin samun tazarce ba ne, yayin da yake ƙarfafa siyasarsa a jihar Rivers.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya koka kan kalubalen da yake fuskanta a fagen siyasar Najeriya. Ya ce ana tsangwamarsa da zaginsa.
Tsohon dan Majalisar tarayya daga jihar Ribas, Hon. Ogbonna Nwuke ya tsallake rijiya da baya a hatsarin da motarsa ta kama da wuta a birnin Fatakwal.
Rundunar ’yan sandan jihar Rivers ta ce ta kashe masu garkuwa da mutane har biyu tare da ceto wata mata bayan artabu da ’yan bindigar a yankin Obio/Akpor.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya yi tsokaci kan tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bayyana cewa shugaban kasan yana da goyon baya a Rivers.
Wasu ‘yan majalisar wakilai hudu daga jihar Rivers sun sauya sheka zuwa APC, tare da bin sahun Gwamna Siminalayi Fubara bayan rikicin siyasa a jam’iyyar PDP.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana kudin da ya tarar a asusun jihar. Gwamna Fubara ya ce kafin dakatar da shi, ya bar makudan kudi har N300bn.
Wani jirgin sama na masu kudi da ya taso daga Kaduna ya yi hatsari a filin jirgin Owerri bayan ya samu matsala a sararin samaniya, NSIB ta ce babu asarar rai.
Jihar Rivers
Samu kari