Jihar Rivers
Jam’iyyar APC ta yi wani babban ikirari game da siyasar tsohon ministan sufuri kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi a halin yanzu.
Babbar kotun da ke jihar Rivers ta tanadi hukunci kan shari'ar da ake yi bayan korar shugabannin jam'iyyar APC a inda ta ci tararsu makudan kudi har N300,000.
Gwamnatin jihar Ribas ta musanta rahoton cewa za ta yiwa ma'aikata sabon mafi karancin albashi. Gwamna Siminalayi Fubara ne ya musanta labarin biyan N80,000.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun samu matsaya kan rikicin siyasar jihar Rivers tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da Nyesom Wike. Sun goyi bayan Fubara.
PDP ta sake gamuwa da babbar matsala a jihar Ribas bayan kotu ta ba da umarnin dakatar da taron jam'iyyar da aka shirya gudanarwa a ranar 27 ga Yulin 2024.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya yi kira ga ƴan Najeriya su jingine duk wani banbanci a halin yanzu, su goy bayan gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
'Yan majalisar dokokin jihar Rivers, sun haramtawa Gwamna Siminalayi Fubara kashe kudaden jihar bayan ya kasa sake gabatar musu da kasafin kudin shekarar 2024.
Jigon PDP, Kwamared Usman Okai, ya bukaci tsohon gwamna Nyesom Wike da ya sasanta tsakaninsa da magajinsa Siminalayi Fubara domin samun zaman lafiya a jihar Ribas.
Jam'iyyar APC reshen jihar Rivers ta bukaci Gwamna Siminalayi Fubara da ya kutunta hukuncin Kotun Koli kan 'yancin cin gashin kan kananan hukumomi.
Jihar Rivers
Samu kari