Jihar Rivers
'Yan majalisar dokokin jihar Rivers, karkashin jagorancin Martins Ameuwhule sun ba Gwamna Siminalayi Fubara wa'adin kwana bakwai kan kasafin kudin 2024.
Kotun daukaka kara ta soke umarnin da babbar kotun jihar Rivers ta yi na hana 'yan majalisar ta suka PDP zuwa APC ayyana kansu a matsayin 'yan majalisar jihar.
Rundunar yan sanda a jihar Rivers ta kama shugaban yan banga mai suna Felix Nwaobakata dauke da kokon kai da kasusuwan mutane bayan ya yi kisan kai.
Ɗan majalisa Cyril Hart ya zargi mataimakin kakakin majalisar wakilai, Benjamin Kalu da ware su sabbin zuwa majalisa a duk lokacin da ake muhawara kan wasu lamurra.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta a jihar Rivers (RSIEC) ta sanya ranar da za ta gudanar da zaben shugabannin kananan hukumomi 23 da ake fadin jihar.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun samu nasarar tarwatsa barayin man fetur a jihar Rivers. Sojojin sun kuma hallaka 'yan ta'adda a jihar Neja.
Gwamnatin jihar Ribas ya bayyana cikakken bayanin wanda ake zargi da dasa bam lokacin zanga zanga a kusa da wani babban Otal a Fatakwal ranar Talata.
Matsalar da jihohin su ka samu ya samo asali ne da rigingimu da tsofaffin shugabannin jihohinsu. wanda hakan ya jawo matsal wajen gudanar da ayyukansu.
Sakamakon rikicin siyasar da ke faruwa a jiharsa, Gwamna Siminalayi Fubara ya ce jam'iyyar PDP ta gaza a Rivers. Ya ce shi da magoya bayansa sun koma 'yan kungiya.
Jihar Rivers
Samu kari