Jihar Rivers
Kotun daukaka kara ta yi hukunci kan shari'ar majalisar dokokin jihar Rivers. Kotun ta tabbatar da Martins Amaewhule a matsayin shugaban majalisar.
Kwanaki bayan barazanar kifar da jiragen sojoji daga sararin samaniya, rundunar tsaro ta yi magana kan barazanar kifar da jirgin sama da Asari Dokubo ya yi mata.
Jigon APC, Tonye Cole ya ce dole ne Wike, Fubara, Amaechi, Odili Dole su ajiye bambancin siyasa su magance tashe tashen hankula da suka addabi jihar Ribas.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya shawarci Gwamna Siminalayi Fubara ya bi umarnin kotu domin a samu zaman lafiya a jihar Rivers.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya dora alhakin rikicin jihar Rivers a kan Gwamna Siminalayi Fubara. Wike ya ce gwamnan ba ya bin umarnin kotu.
Gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara ya roki Ministan Abuja kuma tsohon uban gidansa, Nyesom Wike kan samuwar zaman lafiya a jihar, amma ya ce hakansa bai cimma ruwa ba.
Gwamna Siminalayi Fubara ya nuna damuwa kan martanin da Shugaba Bola Tinubu ya yi game da rikicin jihar Rivers inda shugaban ya kira sunansa shi kadai.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya roki Ministan Abuja, Nyesom Wike da ya bar rigimar jihar ta wuce inda ya ce bai kamata rikicin ya ruguza cigaban jihar ba.
Karamar jam'iyya ta APP ta lashe zabe a kananan hukumomin Rivers yayin da PDP da APC suka fadi. Rikicin Fubara da Wike na cikin abubuwan da suka jawo nasarar APP.
Jihar Rivers
Samu kari