Jihar Rivers
A wannan rahoton, za ku ji cewa tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana abin da ya ke fatan farfado da matatar Fatakwal zai haifar.
Gwamnatin tarayya ta bayyana matsayarta kan hana kudade ga jihar Rivers. Ofishin akanta janar na tarayya ya bayyana cewa za a ba jihar kudadenta na watan Oktoba.
Yan ta'adda sun sake lalata turken wutar lantarki a Najeriya. Turken wutar da aka lalata ana tsaka da gyaransa ne tun watanni da suka gabata, sun sace kayan gyara.
Wata babbar kotun jiha da ke da zama a birnin Fatakwal ta dakatar da jam'iyyar APC daga gudanar da zabukan shugabanninta. A ranar 19 ga Nuwamba ne ta ba da umarnin.
Hukumar shari'a da kasa (NJC) ta dakatar da wasu alkalan manyan kotun jihohin Anambra da kuma Rivers inda suka bukaci ritayar dole ga wasu a jihohin Imo da Yobe.
Fitaccen mai tsaron ragar kungiyar Super Eagles a Najeriya, Stanley Nwabali ya yi babban rashin mahaifinsa a yau Juma'a 15 ga watan Nuwambar 2024.
Ministan harkokin sufurin jirgin sama na Najeriya, Festus Keyamo ya ce kasar nan ta nemi tallafin kasashen Amurka da Faransa kan faduwar jirgin NNPCL.
Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara ya magantu kan rigimar siyasar da ke faruwa a jihar tun farkon hawansa mulki musamman da mai gidansa, Nyesom Wike.
A rahoton nan zaa ku ji miyagun mutane sun hallaka dan kungiyar bijilanti da ke jihar Ribas a daidai lokacin da su ke bankawa gidan tsohon kansila a yankin wuta.
Jihar Rivers
Samu kari