Jihar Rivers
Babbar kotun tarayya da ke birnin Abuja ta hana gwamnatin tarayya sakarwa jihar Rivers kudade daga asusunta duk wata. Kotun ta yi hukuncin ne a ranar Laraba.
Shugaba Bola Tinubu ya nemi a tsaurara bincike da aikin ceto yayin da ake fargabar fasinjoji takwas sun mutu a hatsarin jirgin sama da ya faru a jihar Ribas.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa jam'iyyar za ta karbe jihar Rivers. Ganduje ya je jihar Rivers ta APC ce.
Mai magana da yawun kamfanin na NNPC, Olufemi Soneye ya tabbatar da cewa jirgin mai saukar ungulu da ya yi hatsari a Ribas mallakin kamfanin East Winds ne.
Mutane uku sun rasa rayukansu bayan jirgi mai saukar ungulu ta fadi a birnin Port Harcourt da ke jihar Rivers inda mutane uku suka rasa rayukansu dalilin haka.
Rundunar yan sanda ta cafke wasu yan bindiga da suke tare hanya suna sace mutane. Sun sace mai hidimar kasa da wasu mutane a jihar Rivers da kai hare hare.
Dan takarar gwamnan jihar Ribas na jam'iyyar AA a zaɓen 2023 kuma tsohon kwamishinan Amaechi, Dr. George ya dawo APC a hukumance, Ganduje ya masa maraba.
Mutane masu yawa sun rasa matsugunansu sakamakon ambaliyar ruwan da aka samu a jihar Rivers. Sun yi kira ga gwamnati ta kai musu dauki cikin gaggawa.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya fusata da kwamishinan ilimi kan ayyukan gyaran makaranta inda ya ce ya yi masa karya kan cigaban ayyukan.
Jihar Rivers
Samu kari