Jihar Rivers
Shugaban riko a jihar Rivers, Ibok-Ete Ekwe Ibas ya hawu kujerar Gwamna Siminalayi Fubara. Ya fara aiki ne bayan Bola Tinubu ya nada shi ya dakatar da Fubara.
Majalisar dattawan Najeriya ta bayyana matsayarta kan dokar ta bacin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya a jihar Rivers. Ta kafa sharuda.
Wani daga cikin masu fada a ji a yankin Neja Delta ya nuna damuwa kan halin da Gwamna Siminalayi Fubara yake ciki bayan an dakatar da shi. Ya ce ba a ji duriyarsa ba
Gwamnonin Kudu maso Kudu sun kalubalanci dakatar da gwamna Siminalayi Fubara da gwamnatin Bola Tinubu ta yi. Sun ce matakin ya saba dokar Najeriya.
Daya daga cikin manyan Neja Delta, Cif Anabs Sara-Igbe ya bayyana cewa fadar shugaban kasa ta dade ta na kitsa yadda za ta sanya dokar ta baci a Ribas.
Majalisar wakilai ta amince da dokar ta-ɓaci a Rivers, inda ‘yan majalisa 243 suka halarta, suka kada kuri’ar murya don amincewa da bukatar Shugaba Tinubu.
Manyan 'yan adawa ciki har da Atiku Abuabakar, Nasir El-Rufa'i da Peter Obi sun kalubalanci sanya dokatar ta-baci a jihar Rivers da sauke gwamna Simi Fubara.
Majalisar wakilan tarayya ta fara tafka muhawar kan bukatar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya aika mata na ayyana dokar ta ɓaci a jihar Ribas.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar, ya roki 'yan Najeriya su tashi tsaye su kare dimokuradiyya daga barazanar dokar ta-baci a Rivers.
Jihar Rivers
Samu kari