Jihar Rivers
Jam'iyyar APC mai mulki a kasa ta gargadi gwamnatin Kano da cewa za ta iya jawo wa kanta dokar ta baci da irin furucin da ta yi a kan Hafsa Ganduje.
Shugaban riko na jihar Ribas da ya gaji gwamna Siminalayi Fubara ya gargadi sarakunan gargajiya kan shiga siyasa, ya bukaci su ba da hadin kai kan tsaro.
Kungiyar matasan Ijaw ta maka Bola Tinubu a kotun ECOWAS kan dakatar da gwamna Siminalayi Fubara. An nemi kotu ta ci taran Tinubu dala miliyan 10 kan Fubara.
Kungiyar dattawan Arewa ta yi fatali da dakatar da Gwamna Fubara, mataimakiyarsa da ƴan Majalisar Dokoki, ta ce hakan ya saɓawa tanadin dokar ƙasa.
Shugaban Majalisar Dattawa ya karyata raɗe-raɗin cewa sanatoci sun karɓi Dala 15,000 gabanin su amince da ayyana dojar ta ɓacin da Bola Tinubu ya yi a Ribas.
Majalisar wakilai ta amince da dokar ta-baci a Rivers, amma ta ce shugaban riko zai rika kai rahoto ga su, ba ga shugaban kasa ko majalisar zartarwa ba.
Yayin da wasu ke ta yada jita-jita kan halin da dakataccen gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara ke ciki, kakakinsa ya tabbatar da cewa mai gidansa yana lafiya.
Farfesa Pat Utomi ya bayyana cewa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi rashin adalci da ya sa dokar ta ɓaci a Ribas amma bai sa a jihar Legas ba.
Seriake Dickson, mai wakiltar Bayelsa ta Yamma a jam’iyyar PDP, ya bayyana cewa shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya hana masu dokar ta baci magana.
Jihar Rivers
Samu kari