Rikicin addini
Mataimakin shugaban kasar Najeriya ya yi Allah wadai da rikice-rikicen da ke faruwa a jihar Oyo tsakanin Hausawa da Yarbawa. Yace kasuwar alamace ta hadin kai.
Bayan rikicin da ya barke tsakanin Hausawa da Yarbawa a yankin kudancin Najeriya, wasu bata-gari sai ci gaba kone-kone suke. Hoton wasu motoci biyu da aka kona.
Wani daga cikin dattawan arewa ya bayyana rashin jin dadinsa ga yadda Buhari ya gagara mayar da hankali kan yankin arewa. Ya bukace shi da mayar da hankali.
Wani shahararren malami a arewacin Najeriya ya bayyana cewa dukkan masu fafutukar raba Najeriya daya suke da 'yan Boko Haram. 'Yan Najeriya na son junansu.
Hukumar DSS ta zagaye gidan shararrenn malamin darikar Qadiriyya Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara. Rahoto ya bayyana ba a hana kowa shiga gidan malamin ba.
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta bayyana cewa akwai yiyuwar barkewar rikici a wasu jihohin Najeriya. Sun bayyana akwai yiyuwar hare-hare a wuraren ibada.
El-Zakzaky da matarsa, dukkansu basu samu damar halartar shari'arsu da gwamnatin jihar Kaduna ba wanda ya jawo ci gaba da tsare Zakzaky da matarsa a gidan yari.
Babban limamin cocin Methodist da ke Ikeja a jihar Legas, Bishop Steve Adegbite a ranar Lahadi, 9 ga watan Fabrairu ya jagoranci jama'a don zanga-zangar lumana...