
Rahama Sadau







Wata majiyar tsaro ta bayyana cewa kariya rundunar yan sandan kasa ke son ba jarumar Kannywood, Rahama Sadau shiyasa ta gayyace ta sabanin rade radin da ake yi.

Babban jami'in dan Sandan ya tabbatar da cewa Sufeto Janar na yan sanda, Mohammed Adamu ya rubutawa Kwamishinan yan sandan jihar Kaduna, Umaru Muri, yana bashi

Babbar jrarumar Kannywood, Rahama Sadau ta ce ta zama abin tausayi bayan ta bawa masoyanta haƙuri bisa sakin wasu hotuna a shafin ta na Instagram da Tuwita.

Fitaccen jarumi kuma darakta a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood , Ali Nuhu, ya yi zantuka masu ratsa zuciya game da mu'amala ta zamantakewa.

Masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ta dauki dumi tun bayan bayyanar hoton jaruma Rahama Sadau sanye da kaya da ke nuna wani bangare na jikinta.

Gwamnatin Kaduna a karkashin Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai ta sanya dokar hana fita da zirga zirga ne a jahar domin dakile yaduwar annobar Coronavirus mai kisa.

A cikin makon nan mafiya yawancin masu bibiyar shafukan sada zumunta na 'yan fim da na labarai da sauran su kama daga Facebook, Instagram zuwa ga Whatsapp...

A rayuwa komai yana iya sauyawa abinda kake tsoro ka iya baka tausayi wata rana abinda ke baka tausayi ka iya baka tsoro, haka masoyi kan zama makiyi kamar...

Rahama Sadau ta shirya tafiya inda ta kwashi ‘yan uwanta mata gaba dayansu harda dan uwanta Abba Sadau wanda shi kadai ne namiji a cikinsu inda suka yi hoto kuma ta wallafa shi a shafinta tare da cewa masoyanta su canki inda suka.
Rahama Sadau
Samu kari