Rahama Sadau
A rayuwa komai yana iya sauyawa abinda kake tsoro ka iya baka tausayi wata rana abinda ke baka tausayi ka iya baka tsoro, haka masoyi kan zama makiyi kamar...
Rahama Sadau ta shirya tafiya inda ta kwashi ‘yan uwanta mata gaba dayansu harda dan uwanta Abba Sadau wanda shi kadai ne namiji a cikinsu inda suka yi hoto kuma ta wallafa shi a shafinta tare da cewa masoyanta su canki inda suka.
A lokacin da jama'ar kasashen Afirka ta yamma musamman Najeriya ke fama da tsananin sanyi, wanda masana suka ce anyi shekaru ba a fuskanci irinsa ba, wasu sanannun mutane a Najeriya sun fara yunkurin tallafawa marasa galihu...
A ranar 10 ga watan Disamba ne jaruma Rahama Sadau ta yi bikin zagayowar ranar haihuwarta. A hakan ne kuma ta bude sabon katafaren gidan cin abinci, wajen kwalliya, wajen gyaran jiki, wajen gyaran kai da kuma wajen shan Shisha...
A cikin makon nan ne dai wasu hotuna suka bayyana na fitacciyar jaruma wacce take cin lokacin ta a yanzu wato Rahama Sadau, inda ta bayyana ita da wannan mawakin da suka yi waka kwanakin baya da tayi sanadiyyar dakatar da ita a...
Sananniyar jarumar Nollywood da Kannywoood, Rahama Sadau ta cika shekaru 26 a ranar Asabar da ta gabata. Ta bayyana hakan ne a shafinta na Instagram a ranar.
Fitacciyar jarumar fina-finan hausa, Rahama Sadau, ta bayyana cewa tana da burin da ta dade tana dakon shi, domin ta shirya fim din da zai ilimantar da al’umma tare da taba rayuwa da matsalolin da ake fama dasu a kasar Hausa...
Jaruma Rahama Sadau tayi kaurin suna a masana'antar Kannywood wajen sanya maudu'in da za ayi ta kace-nace a kai, zamu iya cewa tun farkon bayyanar ta ya zuwa yanzu jarumar ba ta shafe watanni uku ba tare da tayi wani abu da zai...
Rukunin masu sana'ar da hukumar ta sanar za a tantance sun hada da jarumai, mawaka, marubuta, darektoci, furodusoshi, masu daukan hoto da tace wa da sauransu. An shafe tsawon sati hudu ana gudanar da tantancewar kuma abinda ya fi
Rahama Sadau
Samu kari