Rabiu Kwankwaso
Dan takarar shugaban kasar Najeriya karkashin jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi ya fadi matsayarsa kan shriin zanga-zanga da matasa ke yi a watan Agusta.
Jagoran NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya gargadi masu shirin yin zanga zanga su sake tunani domin gujewa illar da hakan zai haifar kamar asarar rayuka.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan rigimar matarar Aliko Dangote inda ya ce abin takaici ne yadda ake ta cece-kuce kan sahihancin matatar.
Babbar Kotun jihar Kano ta yi zama kan shari'ar da Sanata Rabiu Kwankwaso da wasu mutane bakwai ke karar hukumar EFCC kan take hakkinsu na 'yan kasa.
Gwamnatin Kano karkashin Abba Kabir Yusuf ta yi karin haske kan wasu wurare da za ta ruguza a kan hanayr BUK. Yan kasuwa sun shigar da kuka ga gwamnatin jihar.
Shugaban jam'iyyar NNPP a yankin Arewa maso Yamma, Dakta Sani Danmasani ya ce masu ruwa da tsaki a Kano sun fara bijirewa Sanata Rabiu Kwankwaso.
Wanda ya kafa NNPP, Dakta Boniface Animeobonam ya musanta cewa an samu baraka a cikin jam'iyyar, amma ya ce akwai matsala da su ke fuskanta inda ya zargi Kwankwaso.
Uban jami'yyar NNPP, Dakta Boniface Aniebonam ya caccaki Sanata Rabiu Kwankwaso da hukumar INEC kan sauya tambari da kuma launin jam'iyyar gaba daya.
Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da yin ayyuka guda 10 masu muhimmanci da za su shafi talakawa a jihar Kano. A yau Laraba ya amince da ayyukan.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari