Rabiu Kwankwaso
Gwamnatin jihar Kano ta hannun ofishin kula da basussuka na jihar ta bayyana adadin basussukam da ta gada daga wajen gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje.
Sanata Rabi'u Kwankwaso zai aurar da yar autarsa ga ɗan Dahiru Mangal. Aisha Rabi'u Kwankwaso za ta auri Fahad Dahiru Mangal a ranar Asabar a jihar Kano.
Rikicin da ya kutsa jam'iyyar NNPP. A ƴan kwanakin nan ya na ƙara ƙamari yayin da aka samu ƙarin jigo a jam'iyyar da samun rashin jituwa da shugabansu.
Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam'iyyar NNPP ya caccaki tsohon gwamnan Kano kuma dan takarar shugaban kasa, Rabiu Musa Kwankwaso kan ziyartar gwamnan Abia.
Sanata Kawu Sumaila da ke wakiltar Kano ta Kudu ya ce ya kamata Abba ya sani ba iya yan Kwankwasiyya ba ne kaɗai a jihar inda ya ce akwai sauran al'umma karkashinsa.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya aika da sakon taya murna ga zababben shugaban kasan Amurka, Donald Trump, kan nasarar da ya samu.
Kwankwaso ya jaddada muhimmancin shugabanci mai kyau, yana mai nuna damuwa kan rashin tsaro, matsalolin tattalin arziki, da matsalar wutar lantarki.
Ana tsoron Asma'u Wakili wanda jaruma ce a masana,antar fim ta Hausa watau Kannywood ta wanki gara bayan haduwa da Sanata Barau Jibrin da sunan barin NNPP.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a bangaren sadarwa, Bashir Ahmad ya fadi gwamnan da ya yi fice a jihar Kano wurin kawo ayyukan cigaba.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari