Rabiu Kwankwaso
Fitaccen Malamin addinin musulunci, Sheikh Kabiru Gombe ya fadi dalilin da ya sa malamai halartar liyafar diyar Kwankwaso da dan Dahiru Mangal a Kano.
Sheikh Isa Ali Pantami ya nuna damuwa kan yadda ake zargin Malamai ba tare da sanin abin da ke zuciyarsu ba da nufinsu inda ya ce a rika yi musu uzuri.
Karamin ministan gidaje da raya birane, Yusuf Abdullahi Ata, ya ja kunnen Rabiu Musa Kwankwaso kan yin kalaman da za su iya haifar da tashin hankali.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi ikirarin cewa Legas na son ta yiwa Arewacin Najeriya mulkin mallaka, ta hanyar kakaba sarki, karbe mata haraji da kasuwanci.
Za a daura auren ya'yan Sanata Barau Jibrin a fadar Aminu Ado Bayero. Za a yi auren ɗan Sanata Barau ne da ɗan Nasir Ado Bayero a Kofar Nassarawa a Kano
Tsohon kansilar mazabar Kwanso da wasu jiga jigan jam'iyyar NNPP da ma na PDP a jihar Kano sun sauya sheka zuwa APC, Sanata Barau Jibrin ya yi karin bayani.
Manyan yan siyasa da yan kasuwa da dama ne suka halarci bikin auren Dr. Aisha Kwankwaso da dan attajiri, Alhaji Dahiru Mangal amma ba a ga Abdullahi Ganduje ba.
Sanata Rabi'u Kwankwaso ya yi godiya ga al'umma bayan daura aure yarsa, Aisha da Fahad Dahiru Mangal. Kwankwaso ya yi godiya ga mutanen Kano baki daya.
Manya da jiga jigan yan siyasa a Najeriya sun isa Kano shaida auren Aisha Kwankwaso da Fahad Dahiru Mangal. Jerin manya da suka je auren yar Kwankwaso.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari