Rabiu Kwankwaso
Kwana biyu da rasuwar tsohon Ministan Abuja, Laftanar-janar, Jeremiah Useni, Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi jimami bayan samun labarin mutuwarsa a ranar Alhamis.
Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan Naira biliyan 2.3 da ta kashe wajen sayen dabbobi domin raba wa mata domin dogaro da kai a jihar bayan shan suka.
Gwamnatin Kano ta kwace wasu filaye da Ganduje ya raba a kusa da tashohin manyan mota. Abba ya kwace filayen domin karasa wasu ayyukan Rabi'u Kwankwaso.
Yayin da aka gudanar da zaben kananan hukumomi a Ondo, Hukumar ODIEC ta soke zabe a wata karamar hukuma saboda tsohon tambarin NNPP da aka yi amfani da shi.
Abba Kabir Yusuf ya kwato motocin da jami'an gwamnatin Abdullahi Ganduje suka tsere da su wajen Kano. An mika motocin ga dalibai domin saukaka musu zirga zirga
ACF ta yi bayani a kan rawar da ta ke takawa a wajen fitar da ɗan takara a zabukan kasar nan, inda ta nanata cewa dukkanin mambobinta na ajiye ra'ayin siyasarsu.
Tsohon sakataren gwamnatin Kano, Dr. Abdullahi Baffa Bichi ya bayyana cewa ya na da hujjojin da za su tona asirin wasu 'yan siyasa da ya ke zargi da cin amana
Dan majalisa mai wakiltar kananan hukumomin Kiru da Bebeji ya bayyana cewa rigingimun cikin APC ba za su bari wani daga cikin NNPP ya fice zuwa cikinta ba.
Daya daga cikin jagororin APC a Kano, Hon. AbdulMumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa siyasar Abdullahi Umar Ganduje ya na mummunar adawa da siyasar Rabi'u Kwankwaso.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari