Rabiu Kwankwaso
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya dura a Kano domin halartar daurin auren diyar Sanata Rabi'u Musa, Dr. Aisha Rabiu Musa Kwankwaso.
Ana shirin bikin yar Rabiu Kwankwaso da Alhaji Dahiru Mangal, an gudanar da liyafa a jiya Juma'a a Kano wanda ya samu halartar Sheikh Kabiru Gombe.
Sheikh Kabiru Gombe ya gabatar da nasiha yayin bikin 'dinner' na auren yar Kwankwaso da aka yi a jihar Kano da ya tayar da kura da kuma ce-ce-ku-ce.
An ga bashin da ake bin gwamnatin Kano ya karu da $22m duk da ikirarin DMO. Dr. Hamisu Sadi Ali ya yi karin haske, dalilin shigowar wasu bashi da aka karbo a 2018
Shugaban jam'iyyar NNPP a jihar Jigawa, Alhaji Mukhtari Ibrahim Gagarawa ya rasu. Rabi'u Kwankwaso ya sanar da rasuwar shugaban NNPP na jihar Jigawa.
Yan siyasa, tsofaffin gwamnoni, shugabannin kungiyar Izala, malaman addini, yan kasuwa sun isa Kano auren Aisha Rabi'u Kwankwaso da Fahad Dahiru Mangal.
Gwamnatin jihar Kano ta hannun ofishin kula da basussuka na jihar ta bayyana adadin basussukam da ta gada daga wajen gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje.
Sanata Rabi'u Kwankwaso zai aurar da yar autarsa ga ɗan Dahiru Mangal. Aisha Rabi'u Kwankwaso za ta auri Fahad Dahiru Mangal a ranar Asabar a jihar Kano.
Rikicin da ya kutsa jam'iyyar NNPP. A ƴan kwanakin nan ya na ƙara ƙamari yayin da aka samu ƙarin jigo a jam'iyyar da samun rashin jituwa da shugabansu.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari