Rabiu Kwankwaso
Jagoran NNPP na kasa, Sanata Rabi'u Kwankwaso ya karbi wasu jiga jigan APC da suka sauya sheka zuwa NNPP daga karamar hukumar Doguwa ta jihar Kano.
Jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya yi Allah wadai da kisan matafiya ƴan Arewa da aka ce suna hanyar zuwa Kano a jihar Edo, ya nemi a ɗauki mataki.
Shugaban NNPP na jihar Ondo, Peter Olagookun ya bukaci Atiku Abubakar da sauran ƴan adawa su marawa Rabiu Musa Kwankwaso baya a zaɓen 2027 mai zuwa.
Sanata Godswill Akpabio ya ce Kano za ta dawo hannun APC a 2027. Ya ce Abdullahi Ganduje, Barau Jibrin da Basheer Lado za su kawo wa Bola Tinubu Kano a 2027.
Tsohon gwamnan kuma jagoran jam'iyyar NNPP na ƙasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya dura jihar Kano yayin da ake shirin bukukuwan ƙaramar sallah.
Magoya bayan Kwankwasiyya sun shawarci masu goyon bayan tsohon mataimakin shugaban kasa da su daina ɗora alhakin rashin nasarar Atiku Abubakar a kan Kwankwaso.
Asiwaju Moshood Shittu ya bukaci Rabiu Musa Kwankwaso ya yi taka tsan-tsan, ka da ya yi gaggawar shiga haɗakar ƴan adawa gabanin babban zaɓen 2027.
Karamin ministan gidaje da ci gaban birane, Yusuf Abdullahi Ata, ya taso Rabiu Musa Kwankwaso a gaba kan kalaman da ya yi dangane da dokar ta baci a Rivers.
Tsohon kwamishina a jihar Kano, Musa Iliyasu Kwankwaso ya bukaci ‘yan adawa su daina sukar Shugaba Bola Tinubu inda ya ce su ba shi dama ya gyara kasa.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari