Rabiu Kwankwaso
Wani jigo a jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa Abba Kabir Yusuf ba zai ja da baya ba kan kokarin shiga APC ko da zai yi sabani da Sanata Rabiu Kwankwaso a NNPP.
A labarin nan, za a ji cewa AbdulMajeed Dan Bilki Kwamanda ya yi zargin cewa tsagin tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje zai haɗe da Abba Kabir Yusuf a takarar 2027.
Shugabannin ƙananan hukumomi da masu ruwa da tsaki na NNPP a Kano sun yi kiran gaggawa ga Kwankwaso da Gwamna Abba su dawo APC domin dorewar ci gaban jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf zai iya sanar da sauya sheka daga NNPP zuwa APC a cikin 'yan kwanaki masu zuwa.
Sanata Rufa'i Sani Hanga ya bayyana cewa zai tsaya a bangaren Kwankwaso idan har Abba Kabir Yusuf ya ce zai nunawa madugu butulci ya fice a NNPP.
Shugaban jam'iyyar NNPP na Kano, Hashimu Sulaiman Dungurawa ya roki Abba Kabir Yusuf ya tsaya a APC. Ya fadi wadanda ake zargi da son raba Abba da Kwankwaso.
Tsohon kwamishinan Kano, Muaz Magaji ya ce a shirye ya ke ya goyi bayan Abba Kabir Yusuf idan ya koma jam'iyyar APC ya fita daga tafiyar Rabiu Kwankwaso a NNPP.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Bashir Ahmad ya bayyana cewa Abba Kabir Yusuf ya kammala shirye-shiryen komawa jam'iyyar APC mai mulki a shekara mai zuwa ta 2026.
A labarin nan, za a ji Shugaban Hukumar kula da allunan tallace-tallace a Kano, Kabiru Dakata ya hango yadda Abba Kabir Yusuf zai ci gaba da mulki bayan zaben 2027.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari