Rabiu Kwankwaso
A labarin nan, za a ji tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya shawarci rundunar yan sanda da ta janye yan sandan da ke tsaron Aminu Ado Bayero.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta NNPP na iya fuskantar karin matsala bayan tsagin su Mas'ud Doguwa ya yi tir da baban taronsu na kasa.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon jagora a tafiyar NNPP, Sanata Kawu Sumaila ya yi bayani game da zabin dan takarar gwamna da zai fi dacewa da jihar Kano.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa. Jam'iyyar NNPP ta zabi Ahmed Ajuji a matsayin wanda zai ci gaba da jan ragamarta.
A labarin nan, za a ji gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da tsohon gwamna kuma jagoran NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso sun ja hankalin Shugabannin jam'iyya na ƙasa.
Jita-jitar komawar Gwamna Abba da Rabiu Kwankwaso zuwa APC na kara karfi, yayin da masana ke gargadin cewa matakin zai canza taswirar siyasar Kano kafin 2027.
Jam'iyyar hamayya ta NNPP ta bayyana ra'ayinta a kan yunkurin hadewa ko shiga wata hadaka da jam'iyya mai mulki ta APC gabanin zaben 2027 da ke tafe.
Jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf murna bisa karrama shi da lambar yabo saboda yadda yake kwatanta adalci a Kano.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan matsalar tsaron Najeriya. Ya ce makamai na kara yaduwa a Najeriya da kafa kungiyoyin sa-kai a jihohi.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari