Rabiu Kwankwaso
Kotun jihar Kano ta dauki matakin rusa hukuncin shugabannin NNPP na kasa kan rusa shugabancin jihar Kano da suka yi bayan fara rikicin Abba Kabir da Kwankwaso.
Mataimakin shugaban jam'iyyar NNPP na kasa, Alhaji Sani Danmasani ya bayyana cewa Gwamma Abba Kabir ne jagoran jam'iyya ba Rabiu Musa Kwankwaso ba.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekaru ya ce Kwankwaso ba shi da hujjar cewa Abba ya ajiye masu kujerar gwamna kafin ta fice daga jam'iyyar NNPP.
An fito da wani tsohon bidiyo na gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, yana nuna tsantsar biyayyarsa ga Rabiu Musa Kwankwaso. Ya ce ba zai masa butulci ba.
A labarin nan, za a ji Alhajiji Nagoda, hadimin Gwamna Abba Kabir Yusuf bai fitar da rai da cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso zai shige masu gaba zuwa APC.
Madugun Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi kalamai kan masu raina jam'iyyar NNPP, ya ce za su sha mamaki.
Jagoran NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya taya Abba Kabir Yusuf murnar cika shekara 63 da haihuwa. Ya fadi mukaman da ya ba Abba Kabir tsawon shekaru.
Ana hasashen cewa Atiku Abubakar zai fusanci kalubale wajen neman tikitin takarar 2027 a ADC daga wajen Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso da ya ke NNPP.
Kungiyar masu ba da shawara na musamman ga gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, sun yi matsaya kan siyasar jihar. Sun jaddada biyayyarsu ga Gwamna.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari