Rabiu Kwankwaso
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan matsalar tsaron Najeriya. Ya ce makamai na kara yaduwa a Najeriya da kafa kungiyoyin sa-kai a jihohi.
A labarin nan, za a ji yadda Shugabannin Najeriya a matakai suka bayyana matuƙar alhini a kan rasuwar Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi da ya rasu a ranar Alhamis.
A labarin nan, za a ji cewa Bukola Saraki ya bayyana halin da da ya shiga bayan ya samu labarin rasuwar Sheikh DAhiru Usman Bauchi, ya ce ya bar babban gibi.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana matukar takaici a kan rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi ta'aziyya ga iyalansa.
Rikicin jam'iyyar NNPP na kara kamari tsakanin bangarori biyu masu adaw ada juna, shirin Kwankwaso na shirya babban taro na kasa ya sake tayar da kura.
'Yan jam'iyyar NNPP 774 ne suka sauya sheka a jihar Kano suka koma APC a gundumar Rimin Gado. Alhaji Rabiu Bichi ne ya karbe su yayin sauya shekar da suka yi.
Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso sun yi martani kan sabon harin da aka kai Neja tare da sace dalibai da malamai, sun nemi Tinubu ya ayyana dokar ta baci kan tsaro.
Shugaban jam'iyyar NNPP a jihar Kano, Hashimu Dungurawa, ya ce APC ta rasa karfinta kuma ba za ta iya cin zaben 2027 ba sai da tasirin Kwankwaso.
A wannan labari, za a ji cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana damiuwa a kan karuwar rashin tsaro a Kebbi, Kano da wasu jihohin Arewacin Najeriya.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari