Rabiu Kwankwaso
Abokin takarar Kwankwaso a zaben shugaban kasa na 2023, Bishof Isaac Idahosa ya jaddada goyon bayansa ga jagorancin Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta yi karin bayani game da mutanen da ake son su bi Gwamna zuwa APC idan suna da ra'ayin haka.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya aika gargadin siyasa ga wasu 'yan Dawakin Tofa da ya ce suna zakalkalewa ba tare da lissafi ba.
Mataimakin gwamnan Kano, Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo ya kai ziyara gidan Kwankwaso, alamar da ake ganin tana nuna ba zai bi Gwamna Abba zuwa APC.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi tsokaci kan sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Ya ce dole ne ya san matsayarsa kafin ya koma.
Bangaren jam'iyyar NNPP ya yi fatali da batun rashin amincewar Kwankwaso game da sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yaba wa Abba Kabir Yusuf kan cewa ya tona asirin gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje kan rufe wajen koyon sana'o'i a Kano.
Na kusa da Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, zai gana da tsohon gwamnan domin share fagen sauya sheƙa zuwa APC nan ba da jimawa ba.
Jam’iyyar NNPP ta musanta jita-jitar cewa Rabiu Kwankwaso ya goyi bayan shirin Gwamnan Kano, Abba Yusuf, na koma APC, tana bayyana wannan a matsayin ƙarya.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari