Rabiu Kwankwaso
A labarin nan, za a ji Shugaban Hukumar kula da allunan tallace-tallace a Kano, Kabiru Dakata ya hango yadda Abba Kabir Yusuf zai ci gaba da mulki bayan zaben 2027.
Bashir Ahmad ya bayyana cewa wata majiya mai tushe ta tabbatar da cewa Abba Kabir Yusuf zai shiga jam'iyyar APC daga NNPP da ya ke tare da Rabiu Kwankwaso
A labarin nan, za a bi cewa hadimin Gwamnan Kano, Ibrahim Rogo ya jagoranci gudanar da taron mai ruwa da tsaki a NNPP da Kwankwasiyya don neman komawa APC.
Jam’iyyar NNPP ta amince ‘ya’yan marigayi ‘yan majalisar Kano, Sa’ad Aminu Sa’ad da Nabil Aliyu Daneji, su fafata a neman kujerun da suka zama babu kowa.
A labarin nan, za a ji yadda Kwankwaso ya sayar da kadarorinsa da ke jihohi domin tallafa wa dalibai wajen samun ilimi a matakai daban-daban a Najeriya da waje.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bukaci a janye jami'an tsaro daga fadar da Sarkin na 15, Aminu Ado Bayero, ya ke zama. Hakan ya jawo martani.
Rabiu Musa Kwankwaso ya kalubalanci Bola Ahmed Tinubu kan yaki da rashin tsaro, yana mai cewa ya kamata a sauya tsarin tsaro don kare rayuka da dukiyoyin 'yan kasa.
A labarin nan, za a ji tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya shawarci rundunar yan sanda da ta janye yan sandan da ke tsaron Aminu Ado Bayero.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta NNPP na iya fuskantar karin matsala bayan tsagin su Mas'ud Doguwa ya yi tir da baban taronsu na kasa.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari