Rabiu Kwankwaso
Rikicin da ya bullo a jam'iyyar APC a Kano ya fara daukar hankali. Hadimin Kwankwaso ya tsokani mutanen Abba Kabir da suka koma APC daga jam'iyyar APC.
Jagora a jam'iyyar ADC, Peter Obi ya ziyarci kasuwar Singer da ke Kano bayan 'yan kasuwa sun yi asarar miliyoyin Naira a sanadiyyar gobara da aka yi da dare.
Jam'iyyar APC ta fara fuskantar rikici a Kano bayan sauya shekar Abba Kabir Yusuf. Bangaren Barau Jibrin da Abdullahi Ganduje sun yi taro daban-daban maimakon haduwa
Dr. Yusuf Bello Danbatta ya kare Gwamna Abba Yusuf, inda ya ce bai ci amanar Kwankwaso ba. Ya ce sauya sheka al'ada ce a siyasar Kano da Kwankwaso ya fara.
A labarin nan, za a ji cewa har yanzu ana matsa lamba domin a hade tsofaffin yan takarar Shugabannin kasa, Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso a zaben 2027.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karbi 'yan Kwankwasiyya mazauna Dubai a tafiye-tafiye da ya yi zuwa kasar waje. Ya yi magana kan sauya shekar Abba Kabir.
Dr. Yusuf Bello Danbatta ya yi sharhi kan sauya shekarar Gwamna Abba Yusuf zuwa APC. Ya ce "ba a sarki biyu a gari ɗaya" don haka Abba ya bar Kwankwasiyya.
Kungiyar mabiyar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da aka fi sani da Kwankwasiyya ta jinjinawa mataimakin gwamnan Kano, Aminu Gwarzo da sauran yan amana.
Uwargidan tsohon gwamnan Kano, Hafsat Ganduje, ta bukaci Rabiu Kwankwaso da ya janye gabar siyasa, domin ci gaban Jihar Kano tare da Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari