Rabiu Kwankwaso
Jam’iyyar NNPP ta musanta jita-jitar cewa Rabiu Kwankwaso ya goyi bayan shirin Gwamnan Kano, Abba Yusuf, na koma APC, tana bayyana wannan a matsayin ƙarya.
Kwankwaso ya ba ciyamomin Kano shawara su bi Gwamna Abba Yusuf zuwa APC don tsira daga takura, yayin da yake zargin ana tilasta wa shugabannin ƙananan hukumomin.
Kwankwaso ya koka kan tilasta wa ciyamomin Kano sauya sheka; rikici ya barke tsakaninsa da Gwamna Abba Yusuf kan shirin komawa APC a watan Janairun 2026.
Wata kungiya mai rajin kare muradun mutanen Kano, KPRAta bayyana cewa karfi da tasirin jagoran NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso a siyasar Kano ya fara zama tarihi.
Wata majiya ta bayyana dalilin da ya jawo sabani tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da ubangidansa na siyasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Tsagin jam'iyyar adawa ta NNPP ya nuna goyon bayansa ga gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kan takaddamar da yake yi da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Wata majiya ta bayyana cewa gwamna Abba Kabir Yusuf zai koma jam'iyyar APC a yau Litinin. Abdullahi Ganduje da manyan APC za su karbe shi a jihar Kano.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na cigaba da karbar matasa da kungiyoyi domin jaddada akidar Kwanwasiyya a gidajensa da ke Kano da Abuja Abba na shirin shiga APC.
Masu 'yan NNPP masu biyayya ga Sanata Rabiu Kwankwaso sun kauracewa taron da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya shirya domin tallafawa matasan Kano.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari