Rabiu Kwankwaso
Fasto Isaac Idahosa da ya yi takara da Kwankwaso ya kalubalanci 'yan majalisar Amurka kan barazanar da suka fara tare da batun saka masa takunkumi.
A labarin nan, za a ji cewa Bulama Bukarti, fitaccen lauya a Najeriya ya ce akwai shakku a yunkurin bayyana cewa ana yi wa kiristoci kisan gilla a Najeriya.
Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci jami'ar Mangalayatan a kasar India yayin da 'yan Najeriya ke tsaka da tattauna zargin da 'yan majalisar Amurka suka masa.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fito fili ya caccaki gwamnatin shugaba Donald Trump game da saka bakin da ya yi a Najeriya ya harzuka 'yan majalisar Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen ɗan jarida Jaafar Jaafar da wasu kiristocin Najeriya sun yi martani a kan zargin da su Riley Moore ke yinwa Kwankwaso.
Jam'iyyar APC ta yi magana kan shirin 'yan majalisar Amurka na neman saka wa Rabiu Musa Kwankwaso takunkumi. Ta ce bata yarda ba a tauye masa hakki ba.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta yi martani kan shirin da Amurka ta fara na kakabawa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, takunkumi. Ta fito ta kare shi.
Yar siyasa a jihar Kano, Hajiya Naja’atu Mohammed ta soki Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya butulcewa Rabiu Musa Kwankwaso bayan sun shafe shekaru tare.
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin majalisar Amurka ya gabatar da kuduri a kan zargin kisan kiristoci a Najeriya, tare da neman a sanya takunkumi ga Kwankwaso.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari