Rabiu Kwankwaso
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya tabbatar da goyon baya ga Tinubu da Abba Kabir Yusuf a zaben 2027 tare da raba motoci da babura.
Salihu Tanko Yakasai ya magantu kan tasirin tikitin hadin gwiwar Goodluck Jonathan da Rabiu Kwankwaso a Najeriya da kuma tasirin Abba Kabir Yusuf a APC.
Tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje, ya kai ziyarar ta’aziyya ga Malam Ibrahim Shekarau, yana yabawa Gwamna Abba Kabir Yusuf kan ci gaban Kano.
Sanata Ali Ndume ya yi magana game da zargin da wasu 'yan majalisar Amurka ta yi wa Rabiu Kwankwaso. Ndume ya bukaci a tona asirin barayin Najeriya a ketare.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i ya ce Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ba shi da tsaurin addinin da har zai kai sunansa Amurka.
Jam'iyyar NNPP reshen jihar Kano ta bukaci fadar shugaban kasa da ofishin mai ba da shawara kan harkokin tsaro au gaggauta wanke Kwankwaso daga zargin Amurka.
Jam'iyyar NNPP ta nesanta kanta da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ta bukaci hukumar DSS ta bincike shi kan zargin da Amurka ke yi masa.
Wasu majiyoyi na ganin saka sunan Rabiu Musa Kwankwaso a kudirin dokar Amurka kan ‘yancin addini zalunci ne ba tare da hujja, suna jaddada zaman lafiya da adalci.
A labarin nan, za a ji cewa dan majalisar tarayya da ke wakiltar Wudil da Garko ya bayyana takaicin yadda wasu 'yan majalisar Amurka suka yi wa Kwankwaso sharri.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari