Rabiu Kwankwaso
Mataimakin Gwamnan jihar Kano, Kwamared Aminu Abdussalam, ya yi murabus daga muƙaminsa a yau Jumma'a biyo bayan matsin lamba da yunƙurin tsige shi.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da shugabannin jam'iyyar ADC daga jihar Kano da sakataren jam'iyyar na kasa Rauf Aregbesola a gidan shi da ke FCT, Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin gwamnan Kano, Nasiru Yusuf Gawuna na shirin daga hankalin APC da ya fara neman koma wa Kwankwasiyya.
Rikicin siyasar Kano ya ƙara daukar sabon salo yayin da Sanata Rabiu Kwankwaso ya soki Gwamna Abba Yusuf kan cin amanarsa, inda ya ce 2027 falle daya ce.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yabawa Nasiru Yusuf Gawuna yayin da ake rade-radin cewa zai sauya sheka daga APC zuwa bangaren Kwankwasiyya a jihar Kano.
Kungiyar Kwankwasiyya ta bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yana tattaunawa da wasu jam'iyyun siyasa don komawa.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya hado Peter Obi na jam'iyyar ADC, Seyi Makinde na PDP da wasu 'yan adawa a jihar Kano yayin da ake shirye-shiryen 2027 a siyasar Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon ɗan takarar Shugaban ƙasa, Rabi'u Musa ya bayyana matukar takaici da damuwa game da harin bama-bamai a Maiduguri.
A labarin nan, za a ji yadda ƴan Najeriya suka yada jita-jitar cewa wadansu manyan ƴan siyasa a Najeriya suna shirin kara aure alhali labarin karya ne.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari