Jam'iyyar PDP
Dan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar PDP ya nuna damuwarsa kan zaben gwamnan jihar Ondo. Festus Akingbaso ya yi zargin cewa APC ta kawo 'yan daba.
Akwai dalilai da dama da za su iya taimakawa PDP a zaben gwamnan jihar Ondo da za a gudanar yau Asabar. Ana hasashen APC mai mulki za ta sha kasa.
Manyan jam'iyyun da hankali ya fi karkata gare su su ne APC, PDP, sai jam'iyyun NNPP da LP da ake ganin za su tabuka wani abu a zaben da zai gudana ranar Asabar.
Ana shirin zaben jihar Ondo, wata kungiyar addini a jihar Osun ta bayyana damuwa kan shirin siyan kuri'u da kuma yaudarar mutane a zaben da za a yi.
Yan takara da dama za su fafata a zaɓen da za a gudanar a gobe Asabar, Legit Hausa ta duba muhimman abubuwa kan dan takarar PDP, Mr. Ajayi Agboola.
An shirya gudanar da zaben gwamnan jihar Ondo a ranar Asabar, 16 gaa watan Nuwamban 2024. Daga cikin 'yan takarar akwai na jam'iyyun APC, PDP, SDP da LP.
Jihar Ondo tana da muhimman abubuwa a cikin siyasarta, inda jam’iyyun PDP da APC ke fafatawa, yayin da manyan 'yan siyasa, kabilu ke taka rawa yayin zabe.
Za a gudanar da zaben gwamnan jihar Ondo na shekarar 2024 a ranar Asabar, 16 ga watan Nuwamba. 'Yan takara 18 a karkashin jam'iyyu ne za su fafata a zaben.
Fadar shugaban kasa ta ce za ta daina musayar yawu da tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, inda ta ce yan Najeriya ne yanzu a gabanta.
Jam'iyyar PDP
Samu kari