Jam'iyyar PDP
Kungiyar Kuteb Muslim Development Association (KMDA) ta yi magana kan zargin shirin rushe masallacin Juma'a inda ta shawarci Gwamna Agbu Kefas na Taraba.
Jam'iyyar PDP a jihar Ekiti ta gabatar da rahoto ga kwamitin ladabtarwa bayan binciken tsohon gwamnan jihar, Ayodele Fayose inda ya bukaci a kore shi daga jam'iyyar.
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Kaduna ta yi zargin tagka magudi a zaben shugabannin kananan hukumomin da aka yi. Ta ce za ta garzaya kotu neman adalci..
Tsohon gwamnan jihar Rivers ya bayyana kadan daga koma bayan da Atiku ya samu a siyasa, inda yace sam ba zai samu shiga ba a siaysar Najeriya saboda wasu dalibai.
Tsohon gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom ya ce babu wani rabuwar kai a jam'iyyar PDP ta ƙasa, Umar Damagum ne shugaban kwamitin gudanarwa watau NWC.
Wasu yan siyasa masu ƙarfin fada a ji a yankin Arewacin Najeriya suna kokarin neman yardar Jonathan domin tsayawa zabe a 2027 saboda dakile Bola Tinubu.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya yi martani kan neman shugabancin Najeriya da kalubalantar Bola Tinubu a zaben 2027 inda ya ce idan yana so zai yi magana.
Jihohin Kaduna da Kogi za su gudanar da zaben shugabannin kananan hukumomi a ranar Asabar, 19 ga watan Oktoban 2024. Za a yi zaben cike gurbi a Plateau.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Kwamred Philip Shaibu ya sake taso mai gidansa, Gwamna Godwin Obaseki a gaba kan zargin almundahana da kudin al'umma.
Jam'iyyar PDP
Samu kari