Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar PDP ta dauki matakin ladabtarwa kan daya daga cikin 'yan majalisunta na majalisar dokokin jihar Bauchi. Ta dakatar da dan majalisa mai wakiltar Kirfi.
Wani babban jigon jam'iyyar APC a jihar Bauchi, Adamu Bello, ya sauya sheka zuwa PDP. Kusan na APC ya ce jam'iyyar ba ta da manufar kawo ci gaba.
Jam'iyyar PDP da kuma tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal sun jinjinawa Atiku kan rawar da ya taka a ci gaban kasa. Atiku ya cika shekaru 78 a duniya.
Jam'iyyun adawa da dama a Najeriya sun shirya yin wata irin haɗaka mai ƙarfi domin tunkarar zaben 2027 da kuma kifar da Bola Tinubu duba da tsare-tsarensa.
Mawallafin mujallaar Ovation kuma tsohon dan takarar a PDP, Dele Momodu ya fallasa yadda su ka rika ba wakilan jam’iyya Daloli gabanin zaben cikin gida a 2022.
Wasu daga cikin shugabannin PDP na gunduma da ƙananan hukumomi sun yi zanga-zangar nuna adawa da yunkurin maido da shugaban jam'iyyar ɓa Cross River.
Tsohon gwamnan tsohon gwamna Godwin Obaseki a Edo ya yi martani kan ikirarin sabuwar gwamnatin jihar karkashin Monday Okpebholo na fara bincikensa.
Shugaban majalisar dokokin jihar Bauchi, Abubakar Suleiman, ya yi magana kan yiwuwar PDP ta sake dawowa kan madafun ikon kasar nan. Ya ce sai an hada kai.
Gwamna Monday Okpebholo na Edo ya rushe wasu sababbin masarautu da tsohon gwamna, Godwin Obaseki ya samar inda ya dawowa Oba na Benin, Oba Ewuare II martabarsa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari