Jam'iyyar PDP
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan mazabar Sanatan Shehu Buba da ke wakiltar Bauchi ta Kudu sun fara shirin yi masa kiranye kan wasu zarge-zarge.
A karo na biyu, Majalisar jihar Delta ta sake dakatar da mambanta, Hon. Oboror Preyor daga jam'iyyar PDP da ke wakiltar mazabar Bomadi kan nuna rashin da'a.
Jam'iyyar PDP ta yi zargin maguɗi a zaben Ondo. PDP ta ce APC ta shirya murɗe zaben Ondo. Kashim Shettima zai dura Ondo yakin neman zaben gwamna.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP reshen babban birnin tarayya Abuja, Alhaji Alhassan Gwagwa ya kwanata dama yana da shekaru 81 a duniya ranar Litinin.
Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara ya magantu kan rigimar siyasar da ke faruwa a jihar tun farkon hawansa mulki musamman da mai gidansa, Nyesom Wike.
Rikicin siyasa ya kara tsami da Gwamna mai jiran gado, Sanata Monday Okpebholo ya yi zargin cewa ana neman Gwamna Godwin Obaseki an rasa a jihar.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi kaca-kaca da jam'iyyun adawa a kasar musamman kan zaben Amurka inda ta ce za ta lashe zaben da za a gudanar a 2027.
Tsohon dan takarar gwamna a NNPP a jihar Gombe, Hon. Khamisu Ahmed Mailantarki ya sauya sheka zuwa PDP a yau Asabar 9 ga watan Nuwambar 2024 da muke ciki.
Gwamnan jihar Edo mai barin gado, Godwin Obaseki, ya zargi jam'iyyar APC da ciyo bashi domin bikin rantsar da zababben gwamnan jihar, Sanata Monday Okphebolo.
Jam'iyyar PDP
Samu kari