Jam'iyyar PDP
Ana shirin zaben jihar Ondo, wata kungiyar addini a jihar Osun ta bayyana damuwa kan shirin siyan kuri'u da kuma yaudarar mutane a zaben da za a yi.
Yan takara da dama za su fafata a zaɓen da za a gudanar a gobe Asabar, Legit Hausa ta duba muhimman abubuwa kan dan takarar PDP, Mr. Ajayi Agboola.
An shirya gudanar da zaben gwamnan jihar Ondo a ranar Asabar, 16 gaa watan Nuwamban 2024. Daga cikin 'yan takarar akwai na jam'iyyun APC, PDP, SDP da LP.
Jihar Ondo tana da muhimman abubuwa a cikin siyasarta, inda jam’iyyun PDP da APC ke fafatawa, yayin da manyan 'yan siyasa, kabilu ke taka rawa yayin zabe.
Za a gudanar da zaben gwamnan jihar Ondo na shekarar 2024 a ranar Asabar, 16 ga watan Nuwamba. 'Yan takara 18 a karkashin jam'iyyu ne za su fafata a zaben.
Fadar shugaban kasa ta ce za ta daina musayar yawu da tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, inda ta ce yan Najeriya ne yanzu a gabanta.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Daniel Bwala wanda tsohon yaron Atiku Abubakar ne a matsayin hadiminsa na musamman a bangaren sadarwa.
A yayin da ake shirin zaben Ondo, mun tattaro muku jihohin Najeriya da ke karkashin APC da PDP. Gwamnonin da za su gama da masu tazarce a nan gaba.
Tsohon gwamnan Rivers, Nyesom Wike ya tona ainihin abin da ya haɗa shi da fitaccen lauya, Deji Adeyanju inda ya ce rahsin ba shi muƙami ya sa yake caccakarsa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari