Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar PDP ta kalubalanci Bola Tinubu da ya tafi daga Abuja zuwa Legas idan har tsaro ya inganta a Najeriya. PDP ta ce tsare tsaren Tinubu sun kawo wahala.
Kusa a jam'iyyar PDP, Bode George, ya yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu wankin babban bargo. Jigon na PDP ya zargi Tinubu da rashin nuna tausayi ga yan Najeriya.
Duk da rigingimun cikin gida da suka dabaibaye jam'iyyar PDP, Amofin Beulah Adeoye ya karɓo katinsa na zama cikakken ɗan jam'iyya a jihar Oyo ranar Litinin.
Jam'iyyun adawa sun nemi dalilin ware N27bn ga tsofaffin shugabanni. Gwamnati ta ware biliyoyin ne a kasafin kudin 2025 don kula da tsofaffin jagororin.
Hon Ojezele Osezua Sunday, mamba a majalisar dokokin jihar Edo ya fice daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki ranat Litinin, 23 ga watan Disamba, 2024.
PDP ta fusata da mutuwar yan Najeriya yayin turereniyar karbo abinci. Jam'iyyar ta zargi gwamnatin Tinubu da rashin tausayi da ingantaccen tsari.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya ba jam'iyyarsa ta PDP shawara kan hanyar dawowa kan madafun ikon kasar nan a zaben 2027 da ke tafe.
Tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom da Rivers a mulkin soja, Manjo-janar Godwin Osagie Abbe ya riga mu gidan gaskiya a jiya Asabar 21 ga watan Disambar 2024.
Shugaba Bola Tinubu ya yabawa Gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta kan jagoranci na kwarai da hada kan al'umma yayin daurin auren dansa a birnin Asaba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari