Jam'iyyar PDP
Rikicin sarautar Kano, hadin kan 'yan siyasa musamman 'yan jam'iyyar adawa da kudirin haraji na cikin manyan abubuwan da za su cigaba da jan hankali a 2025.
Gwamnatin jihar Bayelsa ta yi alhinin rasuwar Kwamishinar Harkokin Mata, Mrs. Elizabeth Bidei, mamba a majalisar zartarwa ta jihar wacce ta rasu a yau Talata.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya ce ikirarin da APC ta yi cewa ya ciyo bashin kusan Naira biliyan 100 a asirce karya ce da ba ta da tushe ballantana makama.
Hon. Udeh Okoye ya kama aiki a matsayin sabon sakataren jam'iyyar PDP na ƙasa bayan hukuncin kotun ɗaukaka ƙara, wanmdda ta sauke Sanata Samuel Anyanwu.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta yi nadamar yadda aka ci fuskar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso har ta kai ya tattara magoya bayansa sun fice daga cikinta.
Kakakin kungiyar matasan jam’iyyar PDP na kasa, Dare Glintstone Akinniyi, ya bayyana shirin jam’iyyar na sauke Tinubu da APC daga mulki a zaben 2027.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta mika sakon jaje ga iyalan mutanen da iftila'in harin bam ya ritsa da su a Sokoto. Ta bukaci gwamnati ta ba da diyya.
Wani jigo a jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ya bukaci ka da a tsayar da dan Arewa takara a zaben shugaban kasa na 2027. Ya hango matsala idan aka yi hakan.
Gwamnonin jihohin Rivers da Bayelsa sun kawo karshen rikici kan rijiyar mai da aka shafe shekaru 22 ana yi a tsakaninsu wanda suka yi yarjejeniyar janyewa daga kotu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari