Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Edo mai barin gado, Godwin Obaseki ya ce an faɗa masa EFCC ta gama shirin yin ram da shi bayan ya miƙa mulki ga sabon gwamna a makon gobe.
Jam'iyya mai mulki a Zamfara ta gamu da cikas da tsohon ɗan majalisar wakilan tarayya, Alhaji Kabiru Classic ya sanar da barin PDP tare da komawa APC mai adawa.
Gwamna Seyi Makinde ya ce PDP za ta gyara kanta da Najeriya, yana mai kira ga hadin kai, yayin da Sanata Saraki ya bukaci guje dogon buri gabanin zaben 2027.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana irin ayyukan alheri da ya yi a mulkinsa musamman a bangaren ilimi inda ya ce bai tsoron hukumar EFCC ko kadan.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya bayyana cewa yana da yaƙinin cewa ya zarce alƙawurran da ya ɗaukarwa mutane a lokacin yakin neman zabe a 2016.
Jam’iyyar PDP ta bayyana shirin yan kasar nan na tabbatar da korar APC daga fagen siyasar Najeriya bayan babban zaben 2027 mai da ke tafe saboda matsin rayuwa.
APC ta ce ba ta jefa PDP cikin rikicin cikin gida ba a Najeriya. APC ta ce gwamnan PDP ya mayar da hankali wajen kawo cigaba maimakon zargin APC.
Yayin da ya rage ƴan kwanaki a fita zaɓen gwamna a jihar Ondo, tsohon ɗan majalisar tarayya da wasu manyan ƙusoshin PDP sun haɗe da Gwamna Aiyedatiwa a APC.
Jagora a jam'iyyar PDP, Bode George ya yi Allah wadai da matakin da aka dauka na tsare kananan yara tare da gurfanar da su a gaban kotu kan zanga-zanga.
Jam'iyyar PDP
Samu kari